Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na Saba net cewa, Allah Sheikh Hussain Abdulbari daya daga cikin manyan malaman sunna kuma limami a yankin Alhazm da ke Shabam a cikin hadr maut a kasar Yemen ya hadu da ajalinsa ahannun yan alkaida sakamakon nuna rashin amicewarsa da hare-haren ta’addanci da Saudiyya ke kai wa kan al’ummar kasar ta Yemen.
A cikin yan kawanakin malamin ya yi kakkausar suka da yin Allawadai da harin da Saudiyya ke kaddamarwa kan al’ummar kasar da nufn shimfida ikonta kan kasar, da kuma bayar da dama gay an mulkin mallaka su shiga su abin da ska ga dama.
Sakamakon yan ta’adda da ke samun goyon bayan kasar ta saudiyya sun harbe shi har lahira aranar juma da ta gabata, ba tare da an san su ko kuma kame su ba, bisda la’akari da halin da kasar ta Yemen take ciki na rshin doka da oda da kuma.
3316577