IQNA

Shirya Buda Baki Ga Mabutaka A Morocco Daga Matasan Musulmi Da Yahudawa

23:53 - July 14, 2015
Lambar Labari: 3328209
Bangaren kasa da kasa, wasu matasa mabiya addinin muslunci da kuma yahudawa sun shirya bude baki ga mabukata a kasar Morocco domin kara samun hadin kai a tsakanmin mutanen kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Morocco World News cewa, a jiya wasu matasa mabiya addinin muslunci da kuma yahudawa sun shirya bude baki ga mabukata kimanin 250 a kasar domin kara samun hadin kai a tsakanmin al’ummarsu.

Ciyoyi da dama sun saba gudanar da irin wadannan ayyka na jin kai da nufin kara karfafa dankon zumunci a tsakanin dkkin bangarori na alummar wannan kasa wadda take al’ummomi da kuma mabiya addinai daban-daban.

Domin karafa irin wannan fahimtyar juna, dukkanin bangarorin musulmi da yahudawa na kasar da sauran ambiya addinai da kuma bangarori na akidu na muslunci ba a barrsu a baya ba, kuma sun fi yin irin hakan a lokacin wannan wata mai alfarma.

3327596

Abubuwan Da Ya Shafa: morocco
captcha