Kamfanin dilalncin labaran Iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin ma’aikatar ilimi ta kasar Turkiya cewa, akwai da dama daga cikin yara da ke son koyon kur’ani suna fuskantar matsaloli a wasu kasashen Afirka a wannan lokaci.
Bayanin ya ce daga irin matsaloli akwai rashin kaayykin aiki da za su taimaka musu wajen koyon ilimin kur’ani mai tsarki, kamar litatfai da kuma alkalumma gami da allun da ake rubutua a kansu idan a cikin aji ne.
Wannan matsala ta zama ruwan darea kasashen duniya ba wai kawai a kasashen nahiyar Afirka, domin kuwa a cikin nahiyar asia akwai wasu kasashen ad suke fama da wannan matsala musamamn ma a Myamnmar.
Wanann lamari ya zama daya daga acikin abin wasu kasashen suke kiran kungiyar kasashen musulmi da ta yi dubi a kansa domin samun damar taimaka ma kasashe masu rauni da suke da ikon yin hakan.
Daga karashen ma’aikatar harkokin ilimin ta ce idan aka samar da irin wadannan kayayykin bukata tababs za a samu aggarumin ci gaba.
3447106