Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na «sadreakhbar» la’annun yan ta’addan Daesh sun yi barazanar cewa, idan har suka iya samun damar mamaye kasar Sham, za su tonu kabarin Sayyid Zainab (SA) tare da canja sunan yankin daga sunanta zuwa Yazidiyyah,m kuma za su saka wani gunkinsa a wurin.
Suna masu nuna farin cikinsu da abin da ya yi kan Sayyid Shuhada Imam Hssain (AS) a lokacin da ya yi masa kisan giddan tare da iyan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyaln gidansa tsarkaka.
3457422