iqna

IQNA

syria
Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwar hadin gwiwa da aka fitar a karshen ziyarar da ministan harkokin wajen Syria Faisal al-Maqdad ya kai birnin Riyadh, Saudiyya ta yi maraba da sake kulla huldar jakadanci a tsakanin kasashen biyu tare da jaddada komawar Damascus cikin kungiyar kasashen Larabawa.
Lambar Labari: 3488970    Ranar Watsawa : 2023/04/13

Ofishin Ayatollah Sistani ya bayyana juyayi da kuma nuna goyon baya ga wadanda girgizar kasa ta afku a kasashen Turkiyya da Syria ta hanyar buga wata sanarwa tare da neman a gaggauta kai agaji ga wadanda wannan lamari ya shafa.
Lambar Labari: 3488632    Ranar Watsawa : 2023/02/09

Tehran (IQNA) Wasu jiragen akin Amurka sun tsokani jirgin fasinjan Iran a cikin sararin samaniyar kasar Syria a jiya.
Lambar Labari: 3485015    Ranar Watsawa : 2020/07/24

Tehran (IQNA) Sheikh Ayad Bassam Muhra fitaccen makarancin kur’ani da kasar Syria ya yi karatun ayoyin biyayya ga mahaifa.
Lambar Labari: 3484768    Ranar Watsawa : 2020/05/06

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa sun ce ci gaba da kai wa Syria hari da Isra’ila ke yi abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484674    Ranar Watsawa : 2020/04/01

Tehran (IQNA) makamman garkuwa kan hare-haren sama na dakarun kasar sun sake murkushe wasu hare- haren makamai masu linzami na Isra’ila.
Lambar Labari: 3484590    Ranar Watsawa : 2020/03/05

Tehran – (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta yi tir da Allawadai da hare-haren wuce gona da iri da Turkiya take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3484581    Ranar Watsawa : 2020/03/03

Isra’ila ta kai hare-hare da makamai masu linzami a kusa da birnin Damascus na Syra, amma makaman kariya na Syria sun kakkabo makaman na Isra’ila.
Lambar Labari: 3484492    Ranar Watsawa : 2020/02/06

Erdogan ya zargi gwamnatin Amurka da kin cika masa alkawali dangane da fitar da kurdawa masu dauke da makamai daga arewacin Syria.
Lambar Labari: 3484236    Ranar Watsawa : 2019/11/08

Bangaren kasa da kasa, Amurka ta sanar da cewa an halaka shugaban kungiyar Daesh Abubakar Baghdadi a Syria.
Lambar Labari: 3484196    Ranar Watsawa : 2019/10/27

Bangaren kasa da kasa, rahotanni na cewa wasu dubban matan ‘yan ta’addan Daesh sun tsre daga arewacin Syria.
Lambar Labari: 3484141    Ranar Watsawa : 2019/10/10

Bangaren kasa da kasa, a zaman da kwamitin tsaro zai gudanar yau, zai tattauna batun harin Turkiya a Syria.
Lambar Labari: 3484140    Ranar Watsawa : 2019/10/10

Bangaren kasa da kasa, Erdodan ya sanar da fara kai hari a arewacin Syria a yau.
Lambar Labari: 3484138    Ranar Watsawa : 2019/10/09

Bangaren kasa da kasa, Rasha ta bayani kan adadadin 'yan ta'adan da suka yi saura a halin yanzu a cikin kasar Syria.
Lambar Labari: 3483996    Ranar Watsawa : 2019/08/28

Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar kasa da kasa ta yaki da tsatsauran ra’ayin addini a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483663    Ranar Watsawa : 2019/05/21

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ya gana da shugaban kasar Syria Basshar Assad yau Talata a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483550    Ranar Watsawa : 2019/04/16

Gwamnatin kasar Rasha ta aike da kayayyakin aikin asibiti na zamani zuwa kasar Syria.
Lambar Labari: 3483498    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Bangaren kasa da kasa, Iran ta ce kamfanoninta a shirye suke wajen sake gidan kasar Siriya da yaki ya daidaita.
Lambar Labari: 3483350    Ranar Watsawa : 2019/02/05

Mataimakin shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya kai ziyara kasar Siriya, inda ya samu kyakkyawar tarbe daga Piraministan kasar a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483336    Ranar Watsawa : 2019/01/28

Bangaren kasa da kasa, a yau kotun kasar kasar Sweden ta fara sauraren shari'ar wasu mutane 6 da ake zargin suna da alaka da kungiyar daesh.
Lambar Labari: 3483295    Ranar Watsawa : 2019/01/08