IQNA

وَاللَّهُ الَّذِي أَرْسَلَ الرِّيَاحَ فَتُثِيرُ سَحَابًا فَسُقْنَاهُ إِلَى بَلَدٍ مَّيِّتٍ فَأَحْيَيْنَا بِهِ الْأَرْضَ بَعْدَ مَوْتِهَا كَذَلِكَ النُّشُورُ
Kuma Allah ne yake aiko da iska sai ta taso da hadari, sannan mu koro shi zuwa ga mataccen gari, sai mu raya kasa da shi bayan bushewarta, kamar haka tayar da matattu yake.
Surat Fater, ayeh : 9
Kuma Allah ne yake aiko da iska sai ta taso da hadari ...