Jaridar ta ce wannan gasa dai tana
gudsana ne a babban dakin taruka na babbar cibiyar kasuwanci ta Potra da ke
birnin Kualalampour fadar mulkin kasar ta Malaysia, tare da halaratr wakilai
dsaga kasashen dniya 69 da suka halartar gasar a bangaren maza da mata.
Jaridar ta kawo labarin gasar da ta gabata a shekarar da ta wuce, ibda ta bayyana cewa Haji Hasani kargar shi ne ya lashe gasar, inda ya zo a matsayi na daya, amma kuma ya yi shahada a Maina a lokacin aikin hajjin da ya gabata.
Haka nan kuma jaridar ta kawo hotunan da aka saka a wurin gasar na Mohsen haji Hasani kargar domin tunawa da shi, a matsayinsa na gwarzon gasar da ta gabta, wanda bana kuma ake gudanar da it aba tare da shiba.
Ita ma a nata bangaren jaridar Alwatan ta kasar ta kawo labarin Sayyid Mostafa Hussaini, wanda yake wakiltar Iran a yanzu a gasar, kuma ya maye gurbin shahid Mohsen Haji Kargar da ya lashe gasar a shekarar da ta gabata.