IQNA

Kawo Karshen Gasar Kur’ani Ta Mata A Masar

14:54 - September 05, 2016
Lambar Labari: 3480761
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasa karatun kur’ani mai tsarki ta dalibai mata ‘yan jami’a a yankin Minya n akasar Masar.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habrta cewa ya nakal daga shafin sadarwana yanar gizo na Al-dastur cewa, a jiya ne aka kawo karshen gasa karatun kur’ani mai tsarki ta dalibai mata ‘yan jami’a wadda ta kunshi dalibai 24 dag jami’oin kasar.

An dai gdanar da wannan gasa ne a bangaror daban-daban na karatu da kuma hukunce-hukuncen karatu gami da tajwidin kur’ani mia tsarki.

Za asanar da sakamakon gasar baki daya ayaua babban dakin taro na kwamfuta, inda kuma anan n za a bayar da kyautuka ga wadada suka f nuna wazo a gasar.

Hisham Ibrahim shi ne shugaban bangaren kula da ayyukan da suka shafi kur’ani a Jami’ar ta Minya, ya bayyana cewa daga cikin alkalan gasar akwai Izzat Shuhat Karrar, sai kuma sheikh Ahmad Khalaf Abdulkarim, da uma Walid Mashhur Abdultawwab, wadanda suka yi alkalanci.

Kwamitin da ya dauki nauyin shiraa wannan gasa dai ya hada da Amima Abba Ashra, sai kuma shi kansa Hisham Ibrahim, sai kuma Asharf Nusrat da Du’a Ahmad, wadanda dukkaninsu sun taka gagarumar rawa wajen ganin cewa wanan shir ya kai ga yin nasara kamar yadda yadda aka tsara.

Baya ga gasar kur’ani ta daliban jami’a Munya a bangare guda kuma akwa waa gasar wadda ta kbanci mata na makarantun kur’ania cikin lardin, wada ake ci gaba da gudanar da ita a wani shiri da k hade da bayar da horo, karkashin jagrancin Ashraf Al-sheikhi da kuma Ahmad Abu Majd, wanda kuma za akammala a cikin kwanai biyu masu zuwa.

3527873

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna masar
captcha