IQNA

Bikin Homam na Hudu Ya Nuna Baje kolin Sana'o'in Masu Fasaha Masu Nakasa

IQNA – A ranar 23 ga watan Oktoban shekara ta 2025 ne aka bude bikin Homam bukin Homam karo na hudu a cibiyar fasahar kere-kere ta kasar Iran da ke birnin Tehran.