Bangaren kasa da kasa, Sa’adiyyah Aqqad ta rubuta kur’ani mai tsarki cikakke a cikin shekaru uku tana da shekaru 24 da haihuwa a duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya
habarta cewa, Sa’adiyyah Aqqad ta fara gudanar da wannan aiki na rubutun kur’ani
mai tsarki da hannunta ne a cikin shekara ta 2014, bayan ta kammala karatunta a
jami’a.