Imam Hassan Mujtaba (AS) Yana Cewa:ما فَتَحَ اللّه ُ عز و جل على أحدٍ بابَ مسألةٍ فَخَزنَ عَنهُ بابَ الإجابةِAllah bai bude kofar addu'a ga wani ba, sannan kuma ya rufe masa kofar karba.Bihar Al-anwar, mujalladi na 75, shafi na 113.download main size