iqna

IQNA

imam hassan
Musulmin Austria sun yi taron tunawa da zagayowar lokacin wafatin manzo (SAW) da shahadar Imam Hassan (AS) a birnin Vienna.
Lambar Labari: 3484195    Ranar Watsawa : 2019/10/27

A ranar Lahadi mai zuwa za a gudanar da taron tunawa da ranar wafatin manzon Allah (SAW) da shahadar Imam Hassan (AS).
Lambar Labari: 3484189    Ranar Watsawa : 2019/10/25

Lambar Labari: 3481593    Ranar Watsawa : 2017/06/10

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin masoya manzon Allah (SW) da iyalan gidansa tsarkaka sun nufi birnin Najaf na Iraki domin tunawa da wafatinsa da na jikansa Imam Hassan Mujtaba (AS) a hubbaren Imam Ali (S).
Lambar Labari: 3480983    Ranar Watsawa : 2016/11/29