Kafanin dillancin labaran iqna ya ahbarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na TMN cewa, ana ci gab ada nuna adawa da shirin Trump na nuna kyama ga musulmi da kuma baia cikin kasar Aurka.
Kuniyoyin msuulmi da uma kungiyoyin farar hula da dama ea cikin kasar ta Amurka ayau suka gudanar da gagarumin gangam a birane daban-daban, domin yin Allah wadai da wannan mataki na Trump wanda ya ginu a kan kiyayya ta addini da bangaranci.
Tun bayan da ya fara yakin neman zab a kasar, Trump ya tabbatar da cewa dan ya samu nasara zai shiga kafar wando daya da masu yinhijira zuwa kasar, da kuma daukar matakai na takura musulmi da yake kira ‘yan ta’adda.
A ckin watan goe ktun kolin kasar a Amurka za ta sake yin dubi a kan hukuncin da ta yank na goyon bayan dokar da Trump ya kafa ta hana musulmin wasu kasashe shiga Amurka, da kuma hana yan gudun hiira shiga kasar.
Trump dai wand aba shi da masani yak o wata gogaggaya akan lamarin siyasa, yayi amfani da kudinsa wajen zama shugaban kasar Amurka, wanda shi ne shugaba na farko da al’ummar kasar suka nuna tsananin kiyayya gae shit un daga ranar sanar da lashe zabensa har zuwa rantsar da shi.
Duk da cewa Trump ya sanya wasu daga cikin kasashen larabawa karnukan farautar Amurka a yankin gabas ta tsakiya tattara masa kudin cinikian man fetur ad ska yin a tsawons hekaru domin ya samar da ayyukan yi a Amurka, amma hakan bai bas hi farin jinin da yake bukatar saye da kudin kasashe larabawa ba.