IQNA

23:57 - May 31, 2018
Lambar Labari: 3482713
Bangaren kasa da kasa, an karrama mahardata kur’ai da suka nuna kwazo a gasar kur’ani ta kasar Masar.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin yaum sabi cewa, an karrama mahardata kur’ai da suka nuna kwazo a gasar kur’ani ta kasar Masar a lradin Kafar sheikh.

Gwamnan lardin na kafar sheikh ne ya jagoranci taron girmama wadanda suka fi nuna kwazo a wannan gasar.

Dukkanin wadanda suka halarci gasar su 1307 ne, amma mutane 475 ne aka zama a matsayin wadanda suka fi nuna kwazo.

3719399

 

 

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: