IQNA

15:15 - July 26, 2018
Lambar Labari: 3482844
Bangaren kasa da kasa, an gina makarantu 10 na hardar kur’ani mai tsarki a gundumar Aqsar da ke Masar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an samar da makarantu 10 na hardar kur’ani mai tsarki a gundumar Aqsar da ke Masar a cikin ‘yan makonnin baya-bayan nan.

Babban daraktn kula da harkokin addini na yankin ya bayyana cewa, sama da wadannan makaratu yana da matykar muhimmanci wajen kara karfafa ayyukan kur’ani a yankin.

Yankunan sun hada da Asna, Tud, Armanat, Zainiya, Qurnah , Asfun, dukkansu suna cikin gundumar Aqsar.

3733448

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: