IQNA

22:34 - February 28, 2019
Lambar Labari: 3483411
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka gudanar da tarukan maulidin Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasar Tanzania.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, mabiya tyafarkin iayaln gidan manzo sun gudanar da tarukan maulidin Sayyida Fatima Zahra (SA) a cibiyar mafatehul Jinan da ke yankin Mkuranga a kasar Tanzania.

Wanann taron maulidi ya gudana a ranar 26 ga watan Fabrairun shekara ta 2019, inda mata suka taru kuma aka gabatar da bayanai dangane da matsayin Sayyida Zahra, da kuma gudunmawar da ta bayar wajen ci gaban addini.

 

3793496

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: