IQNA

An nuna faifan bidiyo karatun kur'ani daga surar Al Imran da sautin makarancin Malaysia Muhammad Abdulrahman Gazali. An dauki karatun ne a masallacin Alkahira a shekara ta 1980.