IQNA

An gudanar da taro kan makomar yarjejeniyar karnia dakin taron IQNA, tare ad halaratr Salah Al-Zawawi jakadan Palestine aIran, da kuma Hussain Shekhul Islam, babban mai bayar da shawara na cibiyar mazhabobin muslucni.