IQNA

Wasu daga cikin daliban jami'a sun gudanar da gangami a gaban ofishin jakadancin Najeriya a Tehran, domin yin kira da a saki Sheikh Zakzaky.