IQNA

23:49 - August 20, 2019
Lambar Labari: 3483968
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf.

Kamfanin dillancin labaran iqna, an gudanar an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Imam Ali tare da daukar tsauraran matakan tsaron a birnin.

Jami’an tsaron birnin Najaf sun sanar da cewa tun kafin wanan ranar an kammala daukar dukkanin matakan da suka dace domin tabbatar da tsaro a cikin da wajen birnin na Najaf.

Dubban daruruwan mabiya ahlul bait ne suka taru a hubbaren mai tsarki domin gudanar da wannan taro mai  albarka, kamar yadda aka gudanar da ziyara a hubbaren da kuma makabartar Wadis Salam.

3836370

 
جشن عیدغدیر در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس
 
جشن عیدغدیر خم در بارگاه علوی + عکس

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، najaf ، idin ghadir
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: