iqna

IQNA

najaf
Karbala (IQNA) A shekara ta biyu, tare da kokarin dalibai daga kasashen Afirka 35 da ke zaune a kasar Iran, jerin gwanon masoyan Al-Hussein na Afirka sun fara gudanar da ayyukansu a hanyar Najaf zuwa Karbala da burinsu.
Lambar Labari: 3489751    Ranar Watsawa : 2023/09/03

Karbala (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Iraki ta sanar da cewa, ya zuwa yau adadin masu ziyara da suka shiga kasar ta Iraki daga kan iyakokin kasar da ta sama ya kai miliyan daya da dubu 300. A sa'i daya kuma, dukkanin cibiyoyin da abin ya shafa a kasar Iraki da jerin gwano sun yi matukar kokari wajen tabbatar da tsaron maziyarta da kuma ba su hidimomi.
Lambar Labari: 3489717    Ranar Watsawa : 2023/08/28

Karbala (IQNA) A yammacin ranar Lahadi 9 ga watan Yuli ne aka bude gasar haddar kur’ani ta kasa da kasa ta lambar yabo ta Karbala karo na biyu a farfajiyar Haramin Motahar Hosseini da ke Karbala Ma’ali.
Lambar Labari: 3489447    Ranar Watsawa : 2023/07/10

Tehran (IQNA) Tawaga daga fadar Vatican ta mika sakon godiya na Paparoma Francis ga Ayatollah Sistani dangane da zagayowar ranar ganawarsu a Najaf.
Lambar Labari: 3488777    Ranar Watsawa : 2023/03/09

Ofishin Ayatollah Sistani ya bayyana juyayi da kuma nuna goyon baya ga wadanda girgizar kasa ta afku a kasashen Turkiyya da Syria ta hanyar buga wata sanarwa tare da neman a gaggauta kai agaji ga wadanda wannan lamari ya shafa.
Lambar Labari: 3488632    Ranar Watsawa : 2023/02/09

Tehran (IQNA) Dubban masu ziyara ne ke shirin gudanar da bukukuwan maulidin Imam Ali Amirul Muminin (AS) a birnin Najaf Ashraf a cikin tsauraran matakan tsaro.
Lambar Labari: 3488601    Ranar Watsawa : 2023/02/03

Tehran (IQNA) Wakiliyar musamman ta babban sakataren MDD a kasar Iraki Jenin Henis Plaskhart wadda ta je Karbala ta ziyarci haramin Imam Husaini (AS) inda ta gana da Sheikh Abdul Mahdi Karbalai mai kula da haramin Hosseini.
Lambar Labari: 3488324    Ranar Watsawa : 2022/12/12

Tehran (IQNA) - An lullube hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da bakaken tutoci .
Lambar Labari: 3488295    Ranar Watsawa : 2022/12/06

NAJAF (IQNA) – Miliyoyin Musulmi  daga kasar Iraki da wasu kasashe na yin tattaki a kafa daga Najaf zuwa Karbala domin halartar tarukan arbaeen.
Lambar Labari: 3487846    Ranar Watsawa : 2022/09/13

NAJAF (IQNA) – Dubban maziyarta  ne a kullum suke ziyartar haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf.
Lambar Labari: 3487840    Ranar Watsawa : 2022/09/12

Tehran (IQNA) Za a ba da gudummawar mujalladi dubu uku na Mushaf Sharif tare da hadin gwiwar cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kungiyar Awka da ayyukan agaji da majalisar koli ta kur'ani da tawagar Jagora a jerin gwanon kur'ani da Hashd al-Shaabi ya shirya, na Iraki da ke Najaf, Karbala kan hanyar tafiya Arbaeen.
Lambar Labari: 3487829    Ranar Watsawa : 2022/09/10

Tehran (IQNA) sakamakon yanayin da ake cikin an sanar da cewa za a gudanar da tarukan Muharram a Najaf a cikin kwararan matakai.
Lambar Labari: 3485107    Ranar Watsawa : 2020/08/21

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da lamurran hubbaren Imam Ali A Najaf ta sanar da cewa a wanann shekara ba za a gudanar da tarukan ranar Ghadir a wannan hubbare ba.
Lambar Labari: 3485049    Ranar Watsawa : 2020/08/03

Tehran (IQNA) an gudanar da tarukan raya dararen lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da Abbas (AS).
Lambar Labari: 3484799    Ranar Watsawa : 2020/05/15

Tehran - (IQNA) an rufe haramin birnin Najaf sakamakon yaduwar cutar corona a kasashen yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484555    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Wani dan kasuwa dan kasar Pakistan zai dasa itatuwa kan hanyar masu ziyarar arba’in daga Najaf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3484284    Ranar Watsawa : 2019/12/01

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3483968    Ranar Watsawa : 2019/08/20

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin masoya ahlul bait ne suka taro jiya a hubbaren Imam Ali (AS) domin tunawa da zagayowar ranar shahadarsa.
Lambar Labari: 3483678    Ranar Watsawa : 2019/05/27

Bangaren kasa da kasa, an dora tutocin makokin shahadar Imam Hussain (AS) a hubbarorin limaman shiriya na iyalan gidan manzo (SAW) a Iraki.
Lambar Labari: 3482973    Ranar Watsawa : 2018/09/11

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da tarukan raya daren lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482724    Ranar Watsawa : 2018/06/04