IQNA

23:47 - January 30, 2020
Lambar Labari: 3484466
Dubban mutanen Sudan sun gudanar da zanga-zaga a yau domin nuna neman a iawatar da dukkanin manufofin juyin da suka yi.

Kamfanin dillancin IQNA, a dubban mutanen Sudan sun gudanar da zanga-zaga a yau domin nuna neman a iawatar da dukkanin manufofin juyin da suka yi a cikin shekarar da ta gabata, inda suka data tutocin kasar kuma suka nufi ofishin firayi inista.

Gungun kawancen jam'iyyun siyasa da kungiyoyi masu neman sauyi ne suka shirya gangamin, bisa abin da suka kira jan kafa da kuma  kasa aiwatar da abin da al'umma ke bukata har yanzu.

 

 

https://iqna.ir/fa/news/3875292

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: