IQNA

Tun bayan matakin da mahukuntan Saudiyya suka dauka na hana bayar da izinin shiga kasar domin gudanar ad Umrah da ziyarar masallacin Annabi (SAW) halartar wadannan wurare masu tsarki ya yi karanci matuka.