IQNA

Yanayin Ramadan A Birnin San'a

Musulmi a kasar Yemen a lokacin watan ramadan suna taruwa a babban masallacin birnin Sana'a suna karatun kur'ani mai tsarki. Duk da matsalolin da aka saka su a ciki na yaki, wannan bai sanya sun bar abin da suke yi na raya wannan wata ba.