IQNA

Gasar Rubutun Makala Mai Take “Quds A Mahangar Masana” A Tunisia

16:14 - May 05, 2020
Lambar Labari: 3484765
Tehran (IQNA) za  a gudnar da gasar rubutun makalaloli mai taken  Quds a mahangar masana a kasar Tunisia.

Karamini ofishin jakadancin Iran a kasar Tunisia ya sanar da cewa, an bude kofar gudnar da gasar rubutun makalaloli mai taken  Quds a mahangar masana a kasar tun daga wannan mako, domin bayar da dama gam asana su bayyana mahangarsu kan batun Quds, wanda hakan ya zo ne a daidai lokacin da aka sanar da dae tarukan ranar Quds a wannan shekara.

Bayan kammala amsar makalolin da aka rubuta za a bayyana wadanda suka zo na daya da na biyu da kuma na uku, haka nan kuma za  bayar da kyautuka na musamman ga dukkanin wadanda aka zabi makalolinsu.

3896589

 

 

 

 

 

captcha