iqna

IQNA

tunisia
IQNA - Tsibirin Djerba na kasar Tunisiya da aka fi sani da "Tsibirin Masallatai" wanda ke da masallatai daban-daban guda 366 da suka hada da wani masallacin karkashin kasa da kuma wani masallaci da ke bakin teku, ya shiga cikin jerin abubuwan tarihi na UNESCO.
Lambar Labari: 3490436    Ranar Watsawa : 2024/01/07

Kalaman wariyar launin fata da dan siyasar Faransa ya yi kan tawagar kwallon kafar Tunisia a gasar cin kofin duniya ta 2022 ya janyo suka a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488262    Ranar Watsawa : 2022/12/01

Tehran (IQNA) Ma'aikatar cinikayya da fitar da kayayyaki ta Tunisia ta yi watsi da rahotannin da aka buga game da wanzuwar mu'amalar cinikayya tsakanin wannan kasa da gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3487746    Ranar Watsawa : 2022/08/25

Tehran (IQNA) jami’an tsaron kasar Tunisia sun sanar da samun sarar damke wasu ‘yan ta’addan takfiriyya.
Lambar Labari: 3485012    Ranar Watsawa : 2020/07/23

Tehran (IQNA) an bude masallatan kasar Tunisia domin ci gaba da gudanar da salla bayan rufe su na tsawon watanni uku.
Lambar Labari: 3484865    Ranar Watsawa : 2020/06/05

Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Tunisia ta sanar da cewa, bude masallatai a kasar a dararen laitul Qadr ya danganta ne da mahangar ma’aikatar kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3484790    Ranar Watsawa : 2020/05/12

Tehran (IQNA) za  a gudnar da gasar rubutun makalaloli mai taken  Quds a mahangar masana a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484765    Ranar Watsawa : 2020/05/05

Tehran (IQNA) shugaban kasar Tunsia ya bayar umarnin killace kasar baki daya saboda cutar corona.
Lambar Labari: 3484639    Ranar Watsawa : 2020/03/20

Tehran (IQNA) wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa da jigidar bam a gaban ofishin jakadancin Amurka a birnin Tunis na kasar Tunis.
Lambar Labari: 3484593    Ranar Watsawa : 2020/03/06

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaru sun cafke mutumin da ya kona kur’ani mai tsarki a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484435    Ranar Watsawa : 2020/01/20

Cibiyar ISESCO ta zabi biranan Kahira da Bukhara a mtsayin biranan al’adun musulunci na 2020.
Lambar Labari: 3484329    Ranar Watsawa : 2019/12/18

Bangaren kasa da kasa, Taron ISESCO a kasar Tunisia tare da halartar Abu Zar Ibrahimi Torkaman.
Lambar Labari: 3484317    Ranar Watsawa : 2019/12/14

Hussain Pourkavir wakilin Iran a gasar kur’ani ta duniya a kasar Tunisia ya zo matsayi na biyu.
Lambar Labari: 3484315    Ranar Watsawa : 2019/12/13

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da janazar shugaban kasar Tunisia tare da halartar shugabannin kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483890    Ranar Watsawa : 2019/07/28

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron girmama mahardata kur’ani mai tarki su 225 a kasar Tunsia.
Lambar Labari: 3483842    Ranar Watsawa : 2019/07/15

Gamayyar kungiyoyin kwadgo ta kasar Tunisia ta gudanar da wani babban jerin gwanoa birnin Tunis, domin tir da Allawadai da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483822    Ranar Watsawa : 2019/07/09

Kwamitin malaman addinin muslucni an duniya ya fitar da wani bayani wanda a cikinsa ya yi tir da Allawadai da harin da aka kai a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483786    Ranar Watsawa : 2019/06/29

Daruruwan jama'a sun a birnin Tunis sun nuna rashina mincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila a kasarsu.
Lambar Labari: 3483743    Ranar Watsawa : 2019/06/16

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Tunisia ta kafa dokar hana in amfani da snan addini wajen yin kamfe na syasa.
Lambar Labari: 3483725    Ranar Watsawa : 2019/06/10

Bangaren kasa da kasa, limaman masallatai a kasar Tunisia sun ki amincewa da batun daidaita mata da maza a sha’anin gado.
Lambar Labari: 3483285    Ranar Watsawa : 2019/01/05