IQNA

Karatun Ayoyin Biyayya Da Kyautatawa Ga Mahaifa

22:37 - May 06, 2020
Lambar Labari: 3484768
Tehran (IQNA) Sheikh Ayad Bassam Muhra fitaccen makarancin kur’ani da kasar Syria ya yi karatun ayoyin biyayya ga mahaifa.

A karatun da ya yi wanda aka yada kai tsaye a tashar talabijin Nur sham, Sheikh Ayad Bassam Muhra ya karanta ayoyi na 23 zuwa 28 daga surat Isra’I, da suke yin magana kan wajabcin girmama mahaifa da biyu musu biyayya matukar dai ba kan sabon Allah ba ne.

Kamfanin dillancin labaran iqna zai ci gaba da dauko karatuttuka na makaranta daga sassan duniya da kuma na cikin kasar domin yadawa ga musulmia  cikin wanann wata mai alfarma.

3897036

 

 

captcha