IQNA

23:03 - May 19, 2020
Lambar Labari: 3484815
Tehran (IQNA) a kowace shekara musulmia  kasar hadaddiyar daular larabawa suna gudanar da al’adu daban-daban a wannan wata.
 

Bisa ga al’ada al’ummar kasar hadaddiyar daular larabawa suna taruwa suna gudanar da buda baki tare tsakanin ialai da abokan arziki, kamar yadda kuma akan fitar da abinci domin jama’ar kowa ya ci a matsayin wani aiki na neman lada. A hekarar bana lamarin ya sha banban saboda matsalar corona.

3900150

 

Abubuwan Da Ya Shafa: hadaddiyar daular larabawa ، corona ، matsayin ، taruwa ، larabawa ، abinci ، azumi
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: