IQNA

23:41 - May 24, 2020
Lambar Labari: 3484830

Karim Benzema Ya Taya Musulmi Murnar Salla

Tehran (IQNA) dan wasan kwallon kafa na duniya Karim Benzema ya taya al'ummar musulmi murnar idull Fitr.

Karim Benzema Ya Taya Musulmi Murnar Salla

Karim Benzema fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya da ke buga wasa a Real Madrid, ya isar da sakon taya murna salla ga al'ummar musulmi.

 

 

3901185

 

captcha