IQNA

A jiya an gudanar da sallar Juma'a a masallatai bayan gudanar feshin maganin Corona, tare da kuma kiyaye bada tazara tsakanin jama'a.