IQNA

Daruruwan Falastinawa suna gudanar ad jerin gwano a sassa daban-daban domin nuna rashin amincewarsu da shirin Isra'ila na mamaye yankunan yammacin kogin Jordan, wanda zai sake mamaye sauran yankunansu da dokokin duniya suka amince musu