Tehran (IQNA) masu gudanar da aikin hajjin bana sun yi dawafin bankawana.

A yau ne masu gudanar da aikin hajjin bana suka yi dawafin bankawana, wanda da shi ne kuma suka kawo karshen aikinsu na ibada.
An dai dai gudanar aikin hajjin bana a cikin yanayi na corona, wanda yasa aka dauki kwararan matakai.