iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A bisa tsarin Yarjejeniya ta Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC), dole ne dukkan kasashen da ke cikin kungiyar su kare hakki, mutunci da addini da kuma al'adun al'ummomin musulmi da tsiraru a kasashen da ba mambobi ba, kuma wannan kungiya ta damu da yadda ake cin zarafin jama'a bisa tsari. bisa addininsu ko imaninsu, musamman a cikin al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3487964    Ranar Watsawa : 2022/10/06

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta fitar da sanarwa a yayin da take yin Allah wadai da wulakanta masallatai da wuraren ibada , tare da daukar gobarar da ta tashi a wani masallaci da ke wajen birnin Paris a matsayin wani babban laifi ga masu tsarki.
Lambar Labari: 3487810    Ranar Watsawa : 2022/09/06

Tehran (IQNA) Garuruwa daban-daban na kasar Iraki musamman wuraren ibada na Najaf da Karbala sun aiwatar da tsare-tsare daban-daban na tarbar maniyyata bisa la'akari da yadda miliyoyin masu ziyara za su halarci taron Arba'in Hosseini na bana.
Lambar Labari: 3487792    Ranar Watsawa : 2022/09/03

Me Kur'ani Ke Cewa  (15)
Musulmi ne suke yin aikin Hajji. Amma a cewar Alkur'ani, Ka'aba ita ce wurin ibada na farko kuma ana daukar aikin Hajji a matsayin wani abin da ke tabbatar da cikakkiyar shiriya ba ga musulmi kadai ba, har ma ga duniya baki daya.
Lambar Labari: 3487493    Ranar Watsawa : 2022/07/01

Tehran (IQNA) an fara shirye-shiryen fara aikin hajjin bana, inda a jiya aka saka kyallen dakin Ka’abah.
Lambar Labari: 3487445    Ranar Watsawa : 2022/06/20

Tehran (IQNA) Muftin birnin Kudus ya yi gargadi kan shiru da duniya ta yi wajen fuskantar tsatsauran ra'ayi da wuce gona da iri da sojojin yahudawan sahyoniya suke yi kan Falasdinawa da matsugunansu.
Lambar Labari: 3487397    Ranar Watsawa : 2022/06/09

Tehran (IQNA) Masu tsatsauran ra'ayin addinin Islama sun kona wani masallaci a birnin Metz da ke arewa maso gabashin Faransa.
Lambar Labari: 3487261    Ranar Watsawa : 2022/05/07

Tehran (IQNA) A yammacin Talata ne aka gudanar da Sallar Idin Fidr a hubbaren Imam Husaini da Abu Fadl al-Abbas (AS) bayan hutun shekaru biyu.
Lambar Labari: 3487251    Ranar Watsawa : 2022/05/04

Tehran (IQNA) - An gudanar da tarukan ibada domin raya daren lailatul kadari a masallatai da wuraren ibada a kasar Iran a daren Juma'a.
Lambar Labari: 3487211    Ranar Watsawa : 2022/04/24

Tehran (IQNA) Majalisar ministocin gwamnatin sahyoniyawan mamaya ta kakaba tsauraran matakan tsaro kan masu ibada r da suke shiga masallacin Al-Aqsa a cikin watan Ramadan da kuma yunkurin da suke yi a sassa daban-daban na kasar Falasdinu.
Lambar Labari: 3487133    Ranar Watsawa : 2022/04/06

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da watan Ramadan ke karatowa mahardatan kur’ani mai tsarki 700 ne aka kammala yaye su a kasar Habasha. 
Lambar Labari: 3487086    Ranar Watsawa : 2022/03/24

Tehran (IQNA) A karon farko cikin shekaru biyu, an dage wasu takunkumin da corona ta tilasta wa musulmi da kiristoci da ke halartar masallatai da majami'u na kasar Singapore.
Lambar Labari: 3487073    Ranar Watsawa : 2022/03/19

Tehran (IQNA) Jami’an Masar a ranar Talata sun ba da sanarwar sake bude darussan addini da na al’adu a manyan masallatan kasar a cikin watan Ramadan mai alfarma, bisa bin ka’idojin kiwon lafiya da nisantar da jama’a.
Lambar Labari: 3487060    Ranar Watsawa : 2022/03/16

Tehran (IQNA) Duk da tsauraran matakan tsaro da yahudawan sahyuniya suka dauka, a yau dubun dubatar Falasdinawa masu ibada sun gudanar da sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3486905    Ranar Watsawa : 2022/02/04

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yaba da matakin da gwamnatin Canada ta dauka na ayyana ranar 29 ga watan Janairu a matsayin ranar yaki da ayyukan kyamar Musulunci ta kasa.
Lambar Labari: 3486894    Ranar Watsawa : 2022/02/01

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa inda ta mayar da martani kan matakin da sakataren harkokin cikin gida na Burtaniya ya dauka na sanya kungiyar cikin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3486579    Ranar Watsawa : 2021/11/19

Tehran (IQNA) Masu amfani da shafukan sada zumunta na ci gaba da bibiyar al'amuran musulmin Indiya da cin zarafin da 'yan Hindus ke yi wa Musulmai.
Lambar Labari: 3486390    Ranar Watsawa : 2021/10/05

Tehran (IQNA) matsalar corona ta sanya a sake rufe masallatai da majami'oi a kasar Togo.
Lambar Labari: 3486292    Ranar Watsawa : 2021/09/10

Tehran (IQNA) an samar da wurin salla ga masu larura ta musamman a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma a lokutan Umrah.
Lambar Labari: 3486256    Ranar Watsawa : 2021/08/31

Tehran (IQNA) musulmin kasar Faransa suna ci gaba da fuskantar takura a wuraren ayyukansu da kuma wuraren ibada .
Lambar Labari: 3486008    Ranar Watsawa : 2021/06/13