Masallacin "Al-rahma" Da Aka Gina A Cikin Tekun Red Sea
Tehran (IQNA) masallacin Al-rahma an gina shi ne a cikin tekun red Sea a gabar ruwa ta birnin Jidda a shekara ta 1985, wanda aka yi amfani da fasaha ta zamani wajen gininsa.
copied
https://iqna.ir/F0EcfI