iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Masallacin Istiqlal dake babban birnin Jakarta na kasar Indonesiya shine masallaci mafi girma a yankin kudu maso gabashin Asiya wanda ke da damar karbar masu ibada 120,000.
Lambar Labari: 3486830    Ranar Watsawa : 2022/01/16

Tehran (IQNA) Gwamnatin Belgium ta kori limamin wani masallaci a Brussels babban birnin kasar, bisa zargin yin barazana ga tsaron kasar.
Lambar Labari: 3486819    Ranar Watsawa : 2022/01/14

Tehran (IQNA) A baya-bayan nan ne masu bincike na Burtaniya suka gano wani tsohon masallaci da wani wurin ibada a lardin Dhi Qar na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486812    Ranar Watsawa : 2022/01/12

Tehran (IQNA) Masu fasahar gine-gine sun gina masallaci ta hanyar fasaha ta musamman inda suka yi gininsa da salo na gidan kudan zuma.
Lambar Labari: 3486777    Ranar Watsawa : 2022/01/03

Tehran (IQNA) Masallaci daya tilo mai dadadden tarihi a birnin Bila da ke lardin Kafr al-Sheikh na kasar Masar yana kan hanyar rugujewa.
Lambar Labari: 3486713    Ranar Watsawa : 2021/12/21

Tehran (IQNA) A shekara mai kamawa za a gudanar da manyan shirye-shirye na tunawa da shekaru sama da dubu na Musulunci a Tatarstan.
Lambar Labari: 3486688    Ranar Watsawa : 2021/12/15

Tehran (IQNA) An kaddamar da Masallaci da cibiyar muslunci ta Abergavenny da Islamic Center a Wales, UK tare da halartar magajin gari.
Lambar Labari: 3486685    Ranar Watsawa : 2021/12/14

Tehran (IQNA) Kwamitin Masallacin Paris ya bayar da kyautar kwafin kur'ani mai tsarki a ga shugaban kasar Aljeriya a birnin Algiers, babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3486672    Ranar Watsawa : 2021/12/11

Tehran (IQNA) Hukumar FBI ta Amurka na neman mutumin da ya cinna wa wani masallaci wuta da kuma cibiyar Musulunci ta New Mexico a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486663    Ranar Watsawa : 2021/12/09

Tehran (IQNA) ana nuna fargaba matuka kan yiwuwar rushewar masallaci n Cordoba na tarihi da ke kasar Spain.
Lambar Labari: 3486649    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) masallaci n Gogceli masallaci ne da aka gina shi tun kimanin shekaru 800 da suka gabata da itace.
Lambar Labari: 3486643    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Tehran (IQNA) duk da irin tsauraran matakan da Isra'ila ta dauka a yau a birnin Quds amma dubban musulmi sun samu yin sallar Juma'a a cikin masallaci n Aqsa.
Lambar Labari: 3486636    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) Wasu masu tsattsauran ra'ayi sun kai hari a Masallacin Imam Ali (AS) da ke Pontagros, kuma sun kona kur'ani mai tsarki tare da lalata bangon masallaci n.
Lambar Labari: 3486622    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Tehran (IQNA) Jami'ai a lardin Qana na Masar sun ce halartar kiristoci a wajen bude wani masallaci a garin Farshat, wata shaida ce ta kiyaye hadin kan kasa da kasancewar 'yan uwantaka da abokantaka a tsakanin mabiya addinai daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3486613    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) Wani harin bam da aka kai a kusa da wani masallaci a lardin Nangarhar da ke gabashin kasar ya kashe mutane akalla hudu tare da jikkata wasu 18 ciki har da limamin masallaci n.
Lambar Labari: 3486549    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) Kotun kolin Amurka na nazarin karar da aka shigar kan zargin ‘yan sanda da yin leken asiri a masallaci n musulmi a birnin Los Angeles na jihar California.
Lambar Labari: 3486535    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) mutumin da aka yanke wa hukuncin daurin rai da rai saboda kisan gillar da ya yi wa wasu masallata 51 a New Zealand na da niyyar daukaka kara kan hukuncin.
Lambar Labari: 3486530    Ranar Watsawa : 2021/11/08

Tehran (IQNA) yahudawa sahyuniya sun rufe masallaci n Anabi Ibrahim (AS) da ke garin Alkhalil a cikin Falastinu.
Lambar Labari: 3486495    Ranar Watsawa : 2021/10/31

Tehran (IQNA) jami'an tsaron yahudawan Isra'ila sun kame Sheikh Abdulrahman Barak daraktan cibiyar Kur'ani ta masallaci n Quds
Lambar Labari: 3486476    Ranar Watsawa : 2021/10/26

Tehran (IQNA) Mufti na birnin Kudus da Falasdinu ya yi gargadi kan take-taken yahudawa a kan masallaci n Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3486474    Ranar Watsawa : 2021/10/25