IQNA

Hubbaren Hafez Shirazi

Tehran (IQNA) a rana irin ta yau Khoja Shamsuddin Baha’uddin Mohammad Hafiz Shirazi babban malami kuma marubucin baitocin wakoki ya rasu a kasar Iran. An haifi Hafiz Shirazi a garin Shiraz dake tsakiyar kasar Iran.
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: hubbaren Hafez ، shirazi ، iran ، rasu ، marubucin