Tehran (IQNA) a rana irin ta yau Khoja Shamsuddin Baha’uddin Mohammad Hafiz Shirazi babban malami kuma marubucin baitocin wakoki ya rasu a kasar Iran. An haifi Hafiz Shirazi a garin Shiraz dake tsakiyar kasar Iran.
Lambar Labari: 3485266 Ranar Watsawa : 2020/10/12