Anwar Shuhat fitaccen makarancin kur’ani mai tashe a Masar ya gabatar da wani karatun kur’ani mai daukar hankali a wani taron karatu a kasar ta Masar.
A cikin karatun ya karanta ayoyi na 2 da 3 a cikin surat hadid, wadanda suke magana akan tauhidin bangiji da kuma tabbatar da iko da mulki na Allah madaukakin sarki, wanda ya halicci sammai da kassai da abin da ke tsakaninsu, kuma iko da su yana karkashin mulkinsa mabuwayi.
3928964