Tehran (IQNA) karatun kur’ani mai tsarki daga Mahmud Shuhat Anwar a garin Mashhad a shekara ta 2014.
Mahmud Shuhat Anwar ya yi karatun surat Duha da kuma Kuthar a birnin Mashhad na kasar Iran a wani majalisin karatun kur’ani mai tsarki a cikin watan Ramadan na shekara ta 2014.