IQNA

Musulmi Da Kiristoci A Falastinu Sun Yi Tir Da Cin Zarafin Manzon Allah (SAW)

22:54 - November 02, 2020
Lambar Labari: 3485329
Tehran (IQNA) musulmi da kiristoci a Falastinu sun yi gangamin yin tir da cin zarafin manzon Allah (SAW) a gaban coci.

Gungun musulmi da kiristoci a garin Bait Lahm da ke  Falastinu sun yi gangamin yin tir da cin zarafi da tozarci ga manzon Allah (SAW) a gaban babbar cocin birnin.

 

 

 

3932906

 

captcha