Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.

An gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) a cikin yankin Sharqiyya, inda Mahmud Shuhat Anwar matashi makarai mai tashe a yanzu ya karanta ayoyi daka cikin surat Kahf da kuma Taha.
Za a iya sauraren karatun kur’anin da ya gabatar a idan aka matsa wannan bidiyon:
3933607