IQNA

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani mai tashe a halin yanzu a kasar Masar Mahmud Shahat Anawar jama'a suna daukar hotuna tare da shi.

Fitaccen makarancin kur'ani mai tashe a halin yanzu a kasar Masar Mahmud Shahat Anawar tare da jama'a da matasa suna daukar hotuna tare da shi a wani taron karatun kur'ani mai tsarki.

 

3934356