Tehran (IQNA) sarkin Bahrain ya nada dansa a matsayin firayi ministan kasar .

Tashar Russia Today ta bayar a rahoton cewa, sarkin Bahrain Hamad Bin Isa ya nada dansa Salman Bin Hamad a matsayin firayi ministan kasar bayan mutuwar firayi ministan kasar a Amurka.
A yau ne firayi ministan kasar Bahrain Khalifa bin Salman Al Khalifa ya mutu a kasar Amurka bayan fama da rashin lafiya.
3934731