Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki da marigayi Abul Fadl Allami ya gabatar tare da halartar marigayi Imam Khomeini (RA)

A ranar tunawa da zagayowa lokacin rasuwar marigayi Abul Fadl Allami, an sanya karatunsa da ya gabatar tare da halartar marigayi Imam Khomeini (RA)