IQNA

Tehran (IQNA) sakamakon sake dawowar cutar corona yankin zirin Gaza, an dauki matakan takaita kai komo a yankin baki daya.

Bayanai daga yankin Zirin Gaza na Palestine na cewa, sakamakon sake dawowar cutar corona yankin,an dauki mmatakan takaita kai komo a yankin, da hakan ya hada da rufe ma'aikatu da makarantu da sauran wuraren hada-hadar jama'a.

 
Abubuwan Da Ya Shafa: zirin gaza ، ، ، ، ،