IQNA

Hotunan Reuters Na Wuraren Kallo Masu Kyau A 2020

Tehran (IQNA) Kamfanin dillancin labaran Reuters ya nuna hotunan da ya dauka na wurare masu kyau a karshen 2020.

A daidai lokacin da shekara ta 2020 ke karewa, kamfanin dillancin labaran Reuters ya nuna hotunan da ya dauka na wurare masu kyau a sassa daban-daban na duniya.