iqna

IQNA

na duniya
Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar Sharif, ya halarci taron komitin sulhu, inda ya gabatar da jawabi kan sakon Musulunci na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a duniya.
Lambar Labari: 3489302    Ranar Watsawa : 2023/06/13

Fasahar Tilawar Kur’ani  (30)
A lokacin yakin duniya na biyu, wani matukin jirgi dan kasar Canada ya fara sha'awar addinin musulunci bayan ya ji muryar Mohamed Rifat, shahararren makaranci a kasar Masar. Wannan sha’awar ta sa ya je Masar ya nemo Rifat ya musulunta a gabansa.
Lambar Labari: 3488923    Ranar Watsawa : 2023/04/05

Tehran (IQNA) A yau ne za a fara bikin bude gasar cin kofin kwallon kafa ta Qatar a karon farko a tarihin wannan gasar ta duniya da karatun kur’ani mai tsarki na wani dan kasar Qatar mai shekaru 20 da haihuwa.
Lambar Labari: 3488203    Ranar Watsawa : 2022/11/20

Kafafen yada labarai na duniya sun bayyana gagarumin taron miliyoyin masoya Hosseini na ranar Arbaeen a Karbala.
Lambar Labari: 3487873    Ranar Watsawa : 2022/09/18

Tehran (IQNA) "Eldar Alauddin F" Mufti na Moscow kuma limamin masallacin Jama na wannan birni, ya samu tarba daga babban sakataren majalisar Shirzad Abdurrahman Taher a ziyarar da ya kai majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah.
Lambar Labari: 3487859    Ranar Watsawa : 2022/09/15

TEHRAN(IQNA) Alhazai daga sassa daban-daban na duniya na isa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajjin bana.
Lambar Labari: 3487472    Ranar Watsawa : 2022/06/26

Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani na duniya daga kasar Iran na karatun kur'ani na bai daya.
Lambar Labari: 3486839    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) an bude babban baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 52 a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486076    Ranar Watsawa : 2021/07/04

Tehran (IQNA) Isra’ila ta rusa wani ginin da kafofin yada labarai suke amfani da shi a Gaza,
Lambar Labari: 3485917    Ranar Watsawa : 2021/05/15

Tehran (IQNA) Kamfanin dillancin labaran Reuters ya nuna hotunan da ya dauka na wurare masu kyau a karshen 2020.
Lambar Labari: 3485500    Ranar Watsawa : 2020/12/28

Tehran (IQNA) Abdulbasit Muhammad Abdulsamad na daga cikin fitattun makaranta kur'ani na duniya da tarihi ba zai manta da su ba.
Lambar Labari: 3485394    Ranar Watsawa : 2020/11/23

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar Azhar a kasar Masar ya kirayi manyan kasashen duniya da su yi adalci wajen raba riga kafin corona.
Lambar Labari: 3485377    Ranar Watsawa : 2020/11/18