IQNA

22:54 - January 26, 2021
Lambar Labari: 3485591

Tilawar Kur’ani Mai Tsarki Daga Sheikh Tarouti

Tehran (IQNA) Sheikh Abdulfattah Tarouti fitaccen makarancin kur’ani ne na duniya daga kasar Masar.

Tilawar Kur’ani Mai Tsarki Daga Sheikh Tarouti

Sheikh Abdulfattah Tarouti ya gabatar da wata tilawa da kyakkyawan sautinsa a gidan talabijin na Ma’arif.

 

 

 

 

 

 

3949983

 

captcha