Tehran (IQNA) tilawa r kur'ani mai tsarki tare da makaranci Hamza Mun'im daga kasar Lebanon
Lambar Labari: 3486657 Ranar Watsawa : 2021/12/07
Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad na daya daga cikin taurari da suka haska a fagen tilawa r kur'ani a duniya.
Lambar Labari: 3486623 Ranar Watsawa : 2021/11/30
Tehran (IQNA) tilawa r wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daga surat Ibrahim tare da makaranci Abdullahi Khalid
Lambar Labari: 3486618 Ranar Watsawa : 2021/11/29
Tehran (IQNA) Sheikh Abu al-Wafa al-Sa'idi ya kasance daya daga cikin manyan makarantun kur'ani mai tsarki a Masar da kuma duniyar musulmi, wanda ya rasu shekara guda da ta wuce yana da shekaru 64 a duniya.
Lambar Labari: 3486584 Ranar Watsawa : 2021/11/20
Tehran (IQNA) makafi kuma mashahurai ta fuskar baiwar da Allah ya yi musu ta tilawa r kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486083 Ranar Watsawa : 2021/07/07
Tehran (IQNA) wani bangare na wani faifan bidiyo na Usataz Ahmad Mustafa Kamil fitaccen makaranci yana koyar da tilawa r kur'ani.
Lambar Labari: 3485632 Ranar Watsawa : 2021/02/08
Tehran (IQNA) Sheikh Abdulfattah Tarouti fitaccen makarancin kur’ani ne na duniya daga kasar Masar.
Lambar Labari: 3485591 Ranar Watsawa : 2021/01/26
Tehran (IQNA) Mahmud Al-Tukhi daya ne daga cikin fitattun makaranta kur’ani na wannan zamani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485589 Ranar Watsawa : 2021/01/25
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar ya gabatar da wata tilawa wadda ake yadawa a kafofin sada zumunta.
Lambar Labari: 3485120 Ranar Watsawa : 2020/08/26
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Muhammad Anwar makarancin kur'ani ne daga Masar da ya karanta surat Quraish da kyakkyawan sautinsa.
Lambar Labari: 3485073 Ranar Watsawa : 2020/08/10
Bangaren kasa da kasa, an shirya gasar kur’ani mai tsarki a birnin Damascus na Syria tsakanin ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasa da kuma karamin ofishin jakadancin Iran.
Lambar Labari: 3482706 Ranar Watsawa : 2018/05/30
Bangaren kasa da kasa, an kammala shirin ayyukan kur’ani da aka gudanar a lokacin tattakin arbaeen a ckin larduna daban-daban na kasar raki.
Lambar Labari: 3482085 Ranar Watsawa : 2017/11/10