IQNA

23:47 - February 08, 2021
Lambar Labari: 3485632

Faifan Bidiyo Na Ahmad Mustafa Kamil Yana Koyar da Tilawar Kur'ani

Tehran (IQNA) wani bangare na wani faifan bidiyo na Usataz Ahmad Mustafa Kamil fitaccen makaranci yana koyar da tilawar kur'ani.

Faifan Bidiyo Na Ahmad Mustafa Kamil Yana Koyar da Tilawar Kur'ani

An nuna wani wani bangare na wani faifan bidiyo na Usataz Ahmad Mustafa Kamil fitaccen makarancin kur'ani yana koyar da tilawar kur'ani mai tsarki.

Allah ya yi wa wannan fitaccen makaranci rasuwa a ranar Jumar da ta gabata a kasar Masar.

3952755

 

captcha